A lokacin da zaben 2023 na shugaban kasa ya karato fostar mai girma bulaliyar majalisar datijai senator orji uzor kalu (kibiyan kabi) ta bayana a kano wajen Zaria road da kuma kofar Shiga mallam aminu kano international airport.
Fostar mai taken for a better Nigeria 2023 wanda northern youth movement for orji uzor kalu suka saka.
munji ta bakin daya daga cikin shugabanin kungiyar wato mallam Muhammad, wanda yace Suna kira ne ga shi mai girma senator uzor kalu yafito takarar shugaban kasa domin mutum ne wanda ya chanchanta ya mulki wanan kasa mutum ne mai kinshin arewa da kasa baki daya, mallam Muhammad ya Kara da cewa uzor kalu mutum ne wanda baya nuna kabilanci kowa nasane kuma Yana Kaunar mutanan arewa, ya Kara da cewa uzor kalu dan kasuwa ne haka zalika cikaken dan siyasa ne wanda tun 1999 yayi governor a abia don haka shi ya chanchanta 2023 a matsayin shugaban kasar nan.